Podcast
Najeriya a Yau
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
Already have it? Open in the app
Latest episodes
- Yadda Tsarin Ilimi Ke Karya Gwiwar ’Yan Najeriya16 Jul 2026
- Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?23 Jun 2026
- Masu Nau'in Jinin AS Sun Fi Masu Nau'in AA Lafiya16 Jun 2026
- Yadda Masu Yi Wa Kasa Hidima Za Su Ci Arzikin Yankunan Da Suke AIki11 Jun 2026
- Nasarori Da Kalubalen Da Bankin Musulunci ke Fuskanta A Najeriya9 Jun 2026
- Shin Da Gaske Irin GMO Na Da Matsala Ga Amfanin Noma A Najeriya?4 Jun 2026
- Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan22 May 2026
- Matsalolin Da Suke Tarnaki Ga Kananan Yara A Najeriya Da Hanyoyin Magance Su27 Apr 2026
- ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’17 Apr 2026
- Yadda Ake Juya Ababen Hawa Zuwa Masu Amfani Da CNG16 Apr 2026