Podcast

Daga Laraba

Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin…

Download on the App Store

Already have it? Open in the app

Latest episodes

  1. Shin Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne?12 Aug 2026
  2. Me Ya Sa Matasa Ba Sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a?22 Jul 2026
  3. Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya8 Jul 2026
  4. Yadda Almajiri Ya Rikide Ya Zama Mabaraci1 Jul 2026
  5. Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da24 Jun 2026
  6. Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya10 Jun 2026
  7. Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata29 Apr 2026
  8. Yadda Talauci Ke Hana Wasu Mata Sayen Audugar Al'ada15 Apr 2026
  9. Yadda 'Yanbindiga Ke Amfani Da Hakar Zinare Wajen Mallakar Makamai25 Mar 2026
  10. Yadda Sinadaran Dandanon Abinci Ke Yin Illa Ga Lafiya11 Mar 2026